Banana and papaya smoothie

Maryam Abdullahi @maryammamu
Banana and papaya smoothie
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki gyaraa papaya da ayaba kiyanka ta kisa a blander kisa pick milk ta ruwa 1
- 2
Idan kina da bukata, sai kisa filebo kisa ruwa kadan bada yawa ba ta yadda zai markadu sosai idan kingama
- 3
Sai kisa a cup kisa kankara aciki 😋 asha lfy
- 4
Idan kinga Dama Zaki iya tace wa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15529121



sharhai (7)