Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki fere dankalinki ki tafasashi da gishiri da curry idan yayi
- 2
Saiki tsameshi idan kin tsane saiki farfasa Shi sosai yayi gari sosai sai ki aje.
- 3
Sai ki sa Mai kadan ki soyashi sama Sama sai kisa magi da curry idan yayi saiki sauke.
- 4
Ki jajjaga tattasai tarugu albasa tafarnuwa karsu jajjagu sosai dinan.
- 5
Sai ki tankade fulawa a faranti, saiki dauko wannan ball din kisashi akwai
- 6
Sai ki sashi a fulawa sai ki sake Mai dashi cikin kwai.
- 7
By Mrs Murtala Abs
- 8
Sai ki mulmulashi kamar ball, sai ki fasa kwai ki kadashi kisamai gishiri,
- 9
Sai ki aza Mai awuta idan yayi zafi sai ki kama soyashi kinayi kina juyashi ahankali kuma ki rage wuta karya kone, Har sai yayi golding brown sai ki cire.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16444016




sharhai (2)