CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tsiren nikaken nama
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tsiren nikaken nama ainihin hoton girkin

Tsiren nikaken nama

Aisha Ajiya
Aisha Ajiya @cook_14348201
Kano Nigeria

Ranar ce mai muhimmaci a wajena nace zanyi ma masoyina wani abun daban kuma hakanakayi sai dai kash..na fara niqa naman aka dauke wuta ina fatan wanda zai gwada sai yafi nawa laushi

Ranar ce mai muhimmaci a wajena nace zanyi ma masoyina wani abun daban kuma hakanakayi sai dai kash..na fara niqa naman aka dauke wuta ina fatan wanda zai gwada sai yafi nawa laushi

Kara karantawa

Tsiren nikaken nama

Aisha Ajiya
Aisha Ajiya @cook_14348201
Kano Nigeria

Ranar ce mai muhimmaci a wajena nace zanyi ma masoyina wani abun daban kuma hakanakayi sai dai kash..na fara niqa naman aka dauke wuta ina fatan wanda zai gwada sai yafi nawa laushi

Ranar ce mai muhimmaci a wajena nace zanyi ma masoyina wani abun daban kuma hakanakayi sai dai kash..na fara niqa naman aka dauke wuta ina fatan wanda zai gwada sai yafi nawa laushi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 1 cupnikaken nama
  • ganyeCoriander
  • 1 tspCoriander gari
  • 3tafarnuwa
  • Dandano
  • 1citta
  • 1kwai
  • 1albasa
  • Garin busashen burodi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki nika nama zallar tsoka marar kitse da kuma yadi...sai ki yanka ganyen coriander kisa kiyi grating albasa ma kisa ko ki soya ta

    Tsiren nikaken namamatakin girki1 hoto
    Tsiren nikaken namamatakin girki1 hoto
    Tsiren nikaken namamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai kisa su tafarnuwa da coriander garin da su citta da garin yaji ki juya sosai su hadu

    Tsiren nikaken namamatakin girki2 hoto
    Tsiren nikaken namamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Kisamu leda ki dauko kiyi kamar ball dashi sai ki mulmula yayi tsayi ko kuma zaki iya samun tsinken kisa naman a jiki

    Tsiren nikaken namamatakin girki3 hoto
    Tsiren nikaken namamatakin girki3 hoto
    Tsiren nikaken namamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Ki fasa kwai ki kada sosai sai kisa a ciki in kin cire kisa a garin burodi

    Tsiren nikaken namamatakin girki4 hoto
    Tsiren nikaken namamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai ki bari yadan huta sai ki soya a wuta kadan

    Tsiren nikaken namamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Zakuji dadinsa keda mai gida harda yara ma sosai koda yaji koda karamar sauce ko a gefen abnci

    Tsiren nikaken namamatakin girki6 hoto
    Tsiren nikaken namamatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Aisha Ajiya
Aisha Ajiya @cook_14348201
rannar August 24, 2019 09:26
Kano Nigeria
skills are cheap while passion is priceless
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tsire Nama

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gasasshen brodi
  2. Nama mai plaintain
  3. Cookies with chocolate syrup
  4. Alkubus na musamman
  5. Cake
  1. Sinasir
  2. Lemon madara
  3. Gullisuwa
  4. Danwake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10377024
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close