Lemon madara

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Gaskiya tanada dadi kaman ice cream😋

Lemon madara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Gaskiya tanada dadi kaman ice cream😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madara ta gari shikali uku
  2. Madara ta ruwa kofi daya
  3. Suga shokali uku
  4. Alawan yara biyar
  5. Sinadarin vanila shokali daya
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko kisa alawan cikin turmi ki daka

  2. 2

    Sai ki dauko kankaran ki ki fasata sai kisa a cikin abin markade kisa alawan da suga da su madarar da sinadarin vanila

  3. 3

    Sai ki markada shi shikenan Zakiga yayi kauri ga kyau dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes