Dan sululu
Dansululu akwai dadi sosai kanaci kana tuna yarinta
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tan kade alabon ki a roba
- 2
Ki xuba ruwa dan daidai yanda xaki iya mulmulashi into small ball
- 3
Saiki mulmula duka, ki daura ruwa a wuta idan ya tausa saiki zuba a ciki
- 4
Cook for 3-5 minutes saiki kwashe kisa a ruwa
- 5
Ki tsane ki zuba a plate,kisa manja, albasa da yaji and enjoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10591640






sharhai