Gullisuwa

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

#Alewa Yana daya daga cikin alewar damukedashi a kasar hausa, yanada dadi, kuma yara suna sonshi sosai

Gullisuwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#Alewa Yana daya daga cikin alewar damukedashi a kasar hausa, yanada dadi, kuma yara suna sonshi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madara Kofi biyu
  2. Siga Rabin kofi
  3. Man gdaya da Dan dama
  4. Leda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nahada madara da suga guri daya, nakawo ruwa ludayi ukku nazuba cikin madaran na kwaba da Dan karfi karfi

  2. 2

    Na mulmula madaran kamar haka

  3. 3

    Naxuba mai a wuta, nafara soyawa, inayi ina juyawa bansawa dayawa a kaskon Dan naga yana watsewa, kadan kadan nake sawa

  4. 4

    Dana tabbatar dayayi saina kwasheshi a gwagwa harya sha iska

  5. 5

    Sannan na kulla a ledoji, Nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes