Sandwich
Hadin sandwich mai dadi domin break fast
Umarnin dafa abinci
- 1
Wannan sune abun da kike bukata a Hadin sandwich dinki
- 2
Dafarko zaki samu bowl kizuba kifin aciki saikiyi marshing dinsa sannan kisa butter ki juyasu su hade jikinsu gaba daya
- 3
Saiki dauko bread dinki ki yankashi a gicciye wato triangle shape saiki shafa masa Hadin kifinki saiki maidashi ki rife da Dan uwansa
- 4
Saiki kawo sandwich maker ki gasa shikenan is ready to serve
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10635556











sharhai