Home Made White Chocolate

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Hadin cakuleti da zaki iya hadawa a gida domin yaranki basai kinje store siyoma yaranki ba

Home Made White Chocolate

Hadin cakuleti da zaki iya hadawa a gida domin yaranki basai kinje store siyoma yaranki ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
3 yawan abinchi
  1. 4 TBSbutter
  2. 1 tspmilk flavour/ vanilla
  3. 1/2 cupsugar
  4. 1/2 cupmadara

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zakiyi melting butter dinki saikisa sukari da flavour sai madara sai kiyita juyawa harsai kinga yayi ruwa ruwa saiki sauke

  2. 2

    Zaki iya curata kamar bowl idan tasha iska kisa a fridge ko kuma kiyi using dinta as toppings ko glazing tanada dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes