Homemade chocolate
#kano state #kitchenhuntchallenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zamu zuba madara acikin pan,se musa ruwa,sugar
- 2
Sannan musa flour da cocoa powder
- 3
Semuhadasu mujuya.
- 4
Se musa wuta kadan,muke juyawa sosai zakuga yana kauri ahankai ahankali,se mucigaba da juyawa harse yayi kauri.
- 5
Idan yayi se musaka butter mukara juyawa harse ya hade aciki,se musauke
- 6
Bayan munsauke zamu dauko rariya mutace shi saboda gudajin da yake ciki
- 7
Gashinan mungama,asha dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10659796















sharhai