Dafaffen dankalin turawa da kwai

deejah wali
deejah wali @cook_16959529
Sokoto State
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. 2egg
  3. Tattasai da tarugu da albasa
  4. Seasoning, mai,curry,salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalinki ki wankeshi kiyankashi irin shape dinda kk so ko barshi ahakan gudansa

  2. 2

    Saiki dauko tukunya ki xuba mai kidora a wuta idan yayi zafi ki yanka albasa sa'annan ki dauko kayan miyanki da kk nika zu zube aciki ki soya su soyu saiki zuba ruwa kadan kisaka seasoning salt da curry ki rufe idan yatafasa saiki dauko dankalinki kixube aciki ki rufe da marfi

  3. 3

    Idan yakusa nuna yafara kafe ruwan saiki kada kwanki ki karkada kixube aciki ki yamutsa saiki rufe ki rage wuta Dan kar ya kone idan yayi saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deejah wali
deejah wali @cook_16959529
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes