Kwai mai yanka yanka (egg slice)

Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Kwai mai yanka yanka (egg slice)
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko duk Zaki yanka tattasai, albasa mai lawashi sai ki goge karas
- 2
Sai ki fasa kwai ki saka masa dandano da kayan kamshi sai ki kada
- 3
Sai ki saka a leda kamar yanda zaki saka alala a leda sai ki zuba tattasai sannan albasa da lawashin ta sannan ki saka karas a qarshe
- 4
Sai ki saka a tafasashen ruwa ki barshi ya hade jiki kamar minti 5-10 sai ki cire sai ki yanka ki ci😊
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10665184











sharhai