CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Filled donut
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Filled donut ainihin hoton girkin

Filled donut

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

#2909

#2909

Kara karantawa

Filled donut

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

#2909

#2909

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Fulawa gwangwani hudu
  • Siga gwangwani daya
  • Bota chokali daya
  • Baking powder chokali daya
  • Yeast chokali uku
  • gwangwaniMadarar gari rabin
  • Gishiri dan kadan
  • Kwai guda daya
  • Man gyada kwalba daya
  • Baking pepa
  • Ruwa rabin kofi
  • Chakuleti
  • bagPiping
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kofi ki zuba madara da yeast da ruwa ki juya se ki ajiye shi,se ki kawo roba me kyau ki tankade fulawar ki a ciki ki zuba bota,siga,gishiri,baking powder da kwai ki juya sosai se ki kawo yeast dinki ki zuba a ciki ki kwaba idan ruwa yayi kadan zaki iya karawa amma baa so ye ruwa kawai dai anaso ye laushi,ki bugashi da kyau se ki rufe a leda kisa a rana kamar minti talatin da biyar.

  2. 2

    Idan kika dakko zakiga ya tashi sosai ya kumburo se ki dakko shi ki sake bugawa da kyau,se ki dakko baking pepa dinki ki yankata daidai girman donut dinki ki jera a farantin da zakisa donut din,se ki dinga gutsira kadan kadan kina mulmulawa kina dorawa a akan baking pepa din kafin ki gama mulmulawa ma zaki suna kara tashi,idan kika gama se ki barshi kamar minti ashirin da biyar su sake tashi.

    Filled donutmatakin girki2 hoto
    Filled donutmatakin girki2 hoto
    Filled donutmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sannan se ki dora mai a wuta kisa wuta yar kadan idan ya danyi zafi se ki dinga sa donut din a ciki tare da pepa din idan kika tashi juyawa ma akan pepa din zaki juya shi,baya son wuta da yawa a hankali ze dinga soyuwa,idan kika gama soyawa dama kina sawa a colender idan ya tsane se ki zuba a faranti kamar minti ashirin ya huce.

    Filled donutmatakin girki3 hoto
    Filled donutmatakin girki3 hoto
    Filled donutmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Se dakko shi ki dinga bula tsakiyar shi da yatsan ki se ki kawo chakuleti ki zuba a cikin piping bag se ki dinga durawa a ciki har se ya cika,se ki jera su a kwali ki sake yaryawa chakuletin a kai,zaki iya ci a lokacin zaki iya sawa a fridge ki dinga ci a hankali.

    Filled donutmatakin girki4 hoto
    Filled donutmatakin girki4 hoto
    Filled donutmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Filled donutmatakin girki5 hoto
    Filled donutmatakin girki5 hoto
    Filled donutmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Karin bayani,shi bayason wuta da yawa,yana son mai da yawa,sannan yanaso a soyashi a abu me zurfi,kamar tukunya ko kasko me zurfi,amfanin soyashi a akan pepa yana sa suyar ki te kayau.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
rannar September 20, 2019 12:40
sallari qts Kano

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Doughnut

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Cookies
  2. Miyar kaza da dankalin turawa
  3. Wainar flour
  4. Illoka
  5. Spring roll
  1. Gurasa bandashe
  2. Lemon tea
  3. Shitto
  4. Dafadukan dankali mai kwai
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10671489
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close