Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gurasa
  2. Mai
  3. Cumcumber
  4. Kulli
  5. Tumatir
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nsamu gurasa ndora ruwa ydanyi dumi nsa gurasar nawa aciki ntsame n rufetaa after 10mint nfto da ita tyi laushi sosai already damn na hda kullina na ynka albasa cucumber tumatir dina sai nfra xuba mai akn gurasar sannn na barbada kulli ahka hr ngama hdawa ndauko kyn hdi na xubaa gurasa nadadi sosaiii

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija hassan
khadija hassan @cook_16240252
rannar
Kano
ina mtukar son grki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes