Plantain puff puff

Ammaz Kitchen @ammazkitchen
Yarinyata tanason puff puff shiyasa nikejin dadin yimata
Plantain puff puff
Yarinyata tanason puff puff shiyasa nikejin dadin yimata
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zamu hada flour, gishiri, baking powder
- 2
Sai mu zuba sugar da yeast a roba musa ruwan dumi mu juyashi sai mu barshi na yan mintuna
- 3
Sanan mu kwaba flour da ruwan yeast da muka hada
- 4
Bayan mu kwaba sai mu sa kwai
- 5
Sai mu kara juyawa musa plantain mu juyashi da kyau
- 6
Sai mu rufe mu barshi ya tashi sai mu juyashi sosai sai mu soya...
- 7
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10729808











sharhai