Farfesun kai da kafan rago

asmies Small Chops @cook_16692416
Ki saka daddawa and enjoy it the traditional way
Farfesun kai da kafan rago
Ki saka daddawa and enjoy it the traditional way
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kai da kafan sosai
- 2
Ki zuba a tukunya ki zuba ruwa
- 3
Idan ya fara tafasowa ki zubar ba ruwan kisa sabo
- 4
Sai barshi ya daho ya dan fara laushi
- 5
Ki nika kayan miyan ki da citta da tafarnuwa ki zuba
- 6
Ki yanka albasa kanana a ciki, kisa maggi da gishiri ki barshi ya dahu sosai kuma ruwan ya rage
- 7
Saiki sauke, xaki iya cinshi haka nan or da shinkafa koh waina
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10763605




sharhai