Milky crackers

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Ngd afaafy,s kitchen da wannan racipe munji dadinsa sosai nida iyalaina

Milky crackers

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ngd afaafy,s kitchen da wannan racipe munji dadinsa sosai nida iyalaina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Butter chokali biyu
  2. Fulawa kofi hudu
  3. Madara rabin kofi
  4. Suga rabin kofi
  5. Vanilla flabo na gari chokali daya
  6. Ruwa kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamo saftataccen bowl ko roba kitankade fulawarki kizuba aciki sai kisa sugar da madara da flabo ki jujjuya sai kizuba butter ki cakudashi sosai sannan kizuba ruwa sai kikwabashi sosai har sawon minti biyar sai kirufeta ki ajiye kamar zuwa minti goma sbd yasake

  2. 2

    Bayan minti goma sai kidaukota kisake kwabawa sai kirabata gida biyu sannan kidau dayan ki murzata tafi fadi sosai sai kisamo kofi kokuma wani abu circle sai kicire shape din

  3. 3

    Bayan kincire shape din sai kidau chokali mai yatsu ki chachchaka ta

  4. 4

    Sai kidaura mai awuta idan yadanyi zafi sai kifara soyawa amma karkibari takone bayan nagama soyawa sainajerasu haka akan plate sannan nazuba chocolate syrup a sakiyan kamar haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes