Curry potatoes

Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Bompai Kano

Abinci mara nauyi ga dadin ci bashi da wuyan sarrafawa

Curry potatoes

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Abinci mara nauyi ga dadin ci bashi da wuyan sarrafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Potatoes(dankali)
  2. Karas
  3. Albasa mai lawashi
  4. Curry
  5. Maggi
  6. Attaruhu
  7. Tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu dankalin ki fere shi ki yanka shi iya girman da kike so sae ki wanke kisa a tukunya ya dahu

  2. 2

    Bayan yayi laushi sae ki tace da colander ki barshi a ciki sai ki yanka attaruhu,tattasai,Karas da albasa amma badda lawashin ki barshi a gefe

  3. 3

    Sae ki daura kasko ki zuba mai tare da su attarunhun ki su fara soyuwa ki kawo maggi curry da garlic ki zuba yayi minti 2 sae ki juye dankalin ki a ciki kina juyawa in ya gama sae ki yanka albasa mai lawashi a kai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes