Soyayyar doya da miyar jajjage

Cakeshub @cook_14402374
Soyayyar doya da miyar jajjage
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10781522

Ki feraye doya,ki yayyanka sai ki soya a mai me zafi.
Ki jajjaga Mayan miyan ki zuna a tukunya, kisa mai,dandano,Mayan kanshi said ki soyata ta soyu.
A zuba aco da shayi, musamman abincin safe.
An kwafa!
More Recipes

sharhai