Egg pizza

Hauwa'u Aliyu Danyaya
Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Sokoto

#hauwa
Na dade ina tunanin yadda zan kirkiro sabon girki da wadannan 5ingredients karshe dai ga abinda na samu yayi dadi sosai

Egg pizza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#hauwa
Na dade ina tunanin yadda zan kirkiro sabon girki da wadannan 5ingredients karshe dai ga abinda na samu yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4egg
  2. Sweet Corn
  3. Green beans
  4. 3Carrots
  5. 1 tbsPepper
  6. Beef meat
  7. Beef meat
  8. Pinch of salt
  9. 2 tbsof oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga sinadaran da zamu tanada

  2. 2

    Da farko zaki wanke koren waken ki, ki wanke sweet corn din ki,kikankare carrots dinki ki wanke shi sai ki yanka girman yadda kike so

  3. 3

    Sai ki wanke pepper din ki ki jajjaga shi,kuma yanka naman ki girman yadda kike so,ki tafasa

  4. 4

    Sannan ki tafasa sinadaran ki da kika wanke

  5. 5

    Sai ki fashe egg din ki acikin kwano mai kyau ki zuba gishiri

  6. 6

    Sai ki aza abin suya a wuta ki zuba mai idan ya fara soyuwa sai ki zuba egg din ki

  7. 7

    Idan ya fara soyuwa sai ki saukarsuwa

  8. 8

    Sai ki xuba sinadaran da kika tafasa idan kika xuba sai ki maida akan wuta

  9. 9

    Idan ya soyu sai ki juya shi shima bayan ya soyu

  10. 10

    Sai ki saukar suwa

  11. 11

    Aci dadi lafia😋

  12. 12

    😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes