Sakwara da miyan ganye
Ina matukar son miyan ganye sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
A fere doya,a wanke a yanka sai a tafasa shi, a zuba a turmi a daka shi ya kama jikinshi sai a kwashe.
- 2
A samu kayan ciki a wanke a sulala a zubar da ruwan,sai a jajjaga attarugu da albasa a zuba a tukunya a soya sama-sama da manja,sai a zuba kayan cikin,a zuba kayan kamshi da sinadarin dandano,a zuba ruwa ya dan turaru kadan sai a zuba ganyen a gauraya su a bari tsawon minti biyar sai a kwashe.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10830309




sharhai