Dublan

Mss Leemah's Delicacies
Mss Leemah's Delicacies @Leemah

#DUBLAN A kasarmu tagado Nigeria a Arewacinta mukanyi dublan ne a lokutan biki wa amarya yanacikin kayan garar biki da akanyiwa amare 😍😍😘😘

Dublan

#DUBLAN A kasarmu tagado Nigeria a Arewacinta mukanyi dublan ne a lokutan biki wa amarya yanacikin kayan garar biki da akanyiwa amare 😍😍😘😘

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 2 na Flour
  2. Chokalidaya na Baking powder
  3. Chokalidaya na manja
  4. Bota Chokali daya
  5. cokaliGiahiri kwatan
  6. Ruwan kofi daya
  7. Hadin sugar
  8. Sugar Kofi daya
  9. Ruwa Rabin rofi
  10. Lemun tsami Chokali buying
  11. Domin ado
  12. "Ya" yan Habbatussauda
  13. Domin suya
  14. Mai
  15. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga hadin dublan nan abubuwan da kk bukata

  2. 2

    Xaki tankade flour ki kikawo gishirin kisaka kisa botar ki da baking powder dinki sanan seki kawo manjar shima kisaka(Amfanin saka manja danyakara masa kala)

  3. 3

    Seki murmurtsike yahade jikinsa sosai sekikawo Ruwa kisaka ki kwabasa

  4. 4

    Seki bada flour akan tebur kikawo hadin kidora akai kiyta bugasa Natsawon minti 10 bayan kingama seki rarrabasa kashi kashi girmansu yaxama daya

  5. 5

    Seki dauki kashi daya kimurxasa yayi fadi sosai seki samu abi me circle kicire circle kanana guda 4 seki jerasu daya kan daya

  6. 6

    Bayan kinjerosu seki mulmula daga farkon har karshe kisa hannu ki bubbuda bakin yanda xeyi kwalliyar flower kasan seki cusasa taciki yanda xexauna da kyau

  7. 7

    Bayan kingama duka sesuya kuma xakixuba manki ki yanka albasa seyayi xafi man sekina daukowa kinasawa acikin mai a tsaye xakisaka shi inkasan yasoyu seyi juyasa gefe daya saman da gefe gefenma yasoyu shikenan seki kwashe

  8. 8

    Seki Dora sugar akan wuta kikawo Ruwa da ruwan lemon tsami kisaka kibarsa yadahu sugan. Sannan seki kawo dublan din kisaka aciki kibarsa yayi minti akalla 10 yanda sugan yagama bade ko ina shijenan seki cire asaka a plate a barbada "ya" yan habbatus sauda akai Dan ado dakuma Karin lafiya

  9. 9

    A zahirin gaskiya nida Yara mun mutukar jin dadinsa sosai 😋😋😋😋😋kuma nayi mamakin yanda sukaci harda "ya" yan habba akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Leemah mun kwana 2 bamu ga lkayan dadi ba da fatan kina lafia

Similar Recipes