Plantain with scramble egg

asmies Small Chops @cook_16692416
Kina neman abinda xakiyi domin breakfast da safe cikin sauri ba tare da bata time ba you can try this out
Plantain with scramble egg
Kina neman abinda xakiyi domin breakfast da safe cikin sauri ba tare da bata time ba you can try this out
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fere plantain dinki ki sa gishiri ki soya a mai until golden brown
- 2
In a bowl ki fasa kwai kisa maggi,ginger powder da albasa and whisk.
- 3
Saiki zuba mai dan daidai a frying pan idan yayi zafi saiki zuba hadin kwan
- 4
Kidan bashi 2-3 seconds saiki fara juyawa non stop har saiya soyu, xakiga ya dagargaje.
- 5
Serve hot
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10865062




sharhai