Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupCondensed milk
  2. 1/2powdered milk
  3. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kwano me tsafta kizuba condensed milk seki kawo wannan madarar garin kizuba kijuya sosai seki diga vanilla flavor ki juya

  2. 2

    Kisamu pipping bag kidura seki dauko donut din ki bula kiringa tura pipping bag din aciki kidura harse ya cika

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

Similar Recipes