Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke,na yanka albasata.
- 2
Na daura tunkunyata mai tsabta na zuba mai tare da albasa na soya sama sama.
- 3
Sai na zuba attarikunnan. Na zuba ruwa tare da magin dake cikin ledar indomi din na Dan saka curry shima. Bayan ya tafasa sai na zuba taliyar indomi din minti 5 na sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10877615




sharhai