Kwadon zogale me kokomba

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Kwadon zogale me kokomba

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ruwa da zogale
  2. Kuli kuli

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki gyara zogzlen ki ki ciccire stinkayen da ganyen da yayi yalo.

  2. 2

    Sai kisa gishiri aruwa sannan ki dauko wannan zogalen ki zuba a cikin ruwan idan yayi minti 5 sai ki cire Shi ki qara you mar wanki 2 bayan na ruwan gishirin Shi kenan kin gama wankewa sai ki stame Shi a mataci.

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa kadan a tukunya sai ki zuba zogalen kibarehi yayita dahuwa ida ya dahu zakiji ya fara qamshi sannan Kuma koren sa ya koma Mai Dan duhu.

  4. 4

    To saki sauke ki barshi ya huce ki yanka tuka tir da kokomba da albasa ki samin diddigar kilishi ki aje agefe.

  5. 5

    Sai ki kawo parantin cin abinci ki zuba kowanne yadda zai bada sha'awa

  6. 6
  7. 7
  8. 8
  9. 9

    Hi

  10. 10

    Sai ajuya Shi idan zaa fara ci yana da muhimmaci ajikinmu mu mata.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes