Soyanyan dankali da kwai.da nikekkiyar nama

hafsat liman @kakarose
Soyanyan dankali da kwai.da nikekkiyar nama
Umarnin dafa abinci
- 1
Fere dankali..yankashi shape da kekiso kidafa..bayan ya dafu.saiki fasa kwai ki soyashi
- 2
Ki nikka namanki.ki daura tukunya akan wuta kadan.saiki zuba mai kadan.ki suba nikkekken naman naki jina juyawa.bayn minty biyu saiki zuba sinadaran dandano..bayan nan saiki dauko jajjagen albasa da attarugu ki zuba akai da curry da tafarnuwa.kidinga juyawa harsai ya soyu.kidan samasa ruwa kadan sbda naman yadanyi taushi..i
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10883357



sharhai