Masar semo

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
Sokoto

Iyalina nason masa musamman karaminsu

Masar semo

Iyalina nason masa musamman karaminsu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Leda daya ta semovita
  2. Dafaffiyar shinkafa kofi biyu
  3. Yeast
  4. Baking powder
  5. Gishiri
  6. Sugar
  7. Albasa
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki had a dafaffiyar shinkafa da ruwa kidan murzata sannan ki zuba yeast rabin cibi daya ki motsasu sai sun hade da kyau

  2. 2

    Saiki zuba garin semovitanki ki juya harsai ya hade in baiji ruwaba saiki Dan Kara sannan ki rufe ki barshi ya tashi

  3. 3

    Inya tashi sai ki yanka albasa cikin kullun sannan kisa gishiri babban cibi daya sugar Kuma babban cibi biyu sannan kisa ruwa kadan ki motsa sannan ki zuba baking powder babban cibi daya.zaki iyaqara ruwa in yayi kauri sosai amma kada ki bari yayi ruwa

  4. 4

    Saiki aza tandarki a wuta intayi zafi saiki sa Mai ki fara suya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
rannar
Sokoto

Similar Recipes