Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10901144

Zaki marmasa dafaffiyar doya ki zuba maggi da tarugu da albasa kijuya
Seki kiringa saka sirden aciki kina mulmulawa
Idan kingama kisaka cikin flour seki sa cikin kwai sekuma cikin bread crumbs kisoya a mai
An kwafa!
More Recipes

sharhai