Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Spices
  5. Maggi
  6. Cabbage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya awara sannan ki tsane

  2. 2

    Sannan ki jajjaga attaruhu kisoyashi da albasa kisa spices dasu cabbage da maggi sannan kisa awarki akai kirufe 2min saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes