Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10915405
Zaa jajjaga Tarugu tattasai da albasa
Sai a aza mai yayi zafi
Zaa zuba jajjagen da curry su soyu tare
Sai a fasa kwai a ciki ya dangin ta yawan da ake so
Sai a juya shi a saka Maggie da gishiri
Idan ya soyu shikenan zaa iya cin shi da doya ko dankali
An kwafa!
More Recipes

sharhai