Lemon yogot da madara

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Lemon yogot da madara

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yogot Rabin roba
  2. Madara hollandiya Kofi daya
  3. Suga yadda kikeso
  4. Filabo kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dauko abin markade ki hade su baki daya,ki markade su ki saka a fridge, idan yayi sanyi sai asha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes