Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa cirema plantain din bayan ta
- 2
Sai a yayyanka ta tsaye
- 3
Zaa aza mai yayi zafi sai a soya
- 4
Idan an soya sai a jera shi ta tsaye Haka zaa yi tayi har sai yabada shape din rose ba abunda ke like shi Illa man dake jikin shi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Soyayyan dankali d plantain
Na sadaukar da wannan girkin zuwa ga anty JAMILA TUNAU😍. Allah y karo zaman lpy d kwanciyar hankali y Raya Mana zuria.#HWA Zee's Kitchen -
Soyayyan plantain
Giskiya inason plantain iyalina ma sunasonshi sosaiii ga Dadi ga saka annushuwa ga Karin lfy ki soya kuji abinda nake gaya muku💓 Nasrin Khalid -
Plantain balls
Wannan girki yana da dadi matuka inason karya wa dashi yarana suna sonshi sosai. Meerah Snacks And Bakery -
-
Plantain Chips
Kina neman sanaryi gawata me sauki, kuma baki buqatar kudin masu yawa. Tunda akusa kumawa makaranta kisamu makarantar da zaki aika ko azo gidanki asaye. Wannan gishiri kadai nasak amma da ina fadama Brenda tace idan angama zan iya barbada Cameroon pepper ko yaji da turmeric. Jamila Ibrahim Tunau -
Fanken plantain
Wannan girki Yanada dadi sosai kuma na koye shi ne musammam a wajen khamz pastries sassy retreats -
Farin danbu da source in Allayahu da kuma soyyayar albasa
Na sadaukar da wannan girki ga Anty Jamila tunau bisa ga guiding Ina da tay @teamsokoto Khadija Muhammad firabri -
-
Soyayyen dankali da plantain food folio
food folio Wannan had in a akwai dadi sosai musamman inkin hada da yaji habiba aliyu -
Plantain mosa
Girki ne mai sauki da kuma dadi a qanqanin lokaci zaka sarrafa shi. Meenas Small Chops N More -
-
-
Dankali, plantain da kwai
#lunchboxIna cikin hada kayan shan ruwa na tuna a na lunch box idea nace aa to ay wannan ko yan makaranta zasu iya zuwa da shi kuma manya ma na iya zuwa wurin aiki😋 Jamila Ibrahim Tunau -
Macaroni da plantain
#lunchBox wannan girkin Baffah (son) baya taba gajia dashi duk abunda Zaki saka Mai idan ba wannan bane tho saiya dawo dashi har mamaki yake bani... Khadija Habibie -
-
Plantain rings
Sunan wannan girki nawa plantain rings. Nakirkiri wannan girkine saboda maigidana yana sonsa kuma ina yawan yimasa akai Kai. Askab Kitchen -
Plantain da wake
wannan hadin zai Dade achikin ka kafin kaji yunwa ga dadi ga riqon chiki#wake Khadija Habibie -
-
Potato chips
Wannan girki yana da matukar dadi ga dandano yarana na kaunar wannan girki. Meerah Snacks And Bakery -
-
Plantain Frittata
#kidsdelight, ana iya yinshi da safe asha da tea,ko Kuma ayima Yara shi, Yanada dadi ga Kuma kyau a jiki. Mamu -
Plantain sauce
Wanann sauce din zaka iya amfani da ita as salad ba lallai sai sauce ba zaki dora a gefen kowanne irin abinci musamman irinsu dambu ko couscous da sauransu Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa jollof da plantain
Wannan girkin yanada matukar dadi shiyasa nasamaku recipe din kuma kokukoya kuji dadinshi kuci. A kuma wannan recipe din nazo maku da sabon salan wanke shinkafa don gudun cin chemicals masu hadari a jiki #kadunastateCrunchy_traits
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10915364
sharhai