Gullisuwa

mimieylurv @M64643
Wannan abu yanada matuwar dadi kuma sannan akwai nutrient acikinshi don yana kunshe da sinadarin protein da kuma carbohydrate,da fat n oil
Gullisuwa
Wannan abu yanada matuwar dadi kuma sannan akwai nutrient acikinshi don yana kunshe da sinadarin protein da kuma carbohydrate,da fat n oil
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki samu madaranki kihada da sugar kijuyasu
- 2
Saiki xuba ruwan dumi kdan kina juyawa har suhade jikinsu inbaiyiba ki qara ruwan xakiyi kwabin da dan tauri
- 3
Saiki mulmulasu yadda kikeso
- 4
Kisa mai a kasko kikunna wuta idan yadan fara xafi saiki dunga sakawa idan yafara ja kijuya dayan side din idan yayi kikwashe
- 5
Saiki barshi yahuce..Asha dadi lafia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10923986

sharhai