Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki tankade fulawar ki a kwano kisa yeast d gishiri
- 2
Sai ki juya kisa ruwa ki kwaba
- 3
Ki kwaba shi kmr haka sbd in yyi ruwa to ciki xaiyi tuwo baxan dahu b
- 4
Sai ki rufe kisa a rana ki barshi y tashi nan gashi y tashi
- 5
Sai kisa parchment paper a kasan steamer
- 6
Nan kuma ga cookies cutter din d xamuyi amfani dashi xaki shafe shi d Mai sai ki wanke hannun ki shima ki shafa mai
- 7
Sai ki cuccura shi in balls ki jera a cikin cutters din
- 8
Sai kisa a steamer din taki ki turarashi har tsawon minti 30-40
- 9
Shikkenan kin gama
- 10
Itama kuma miyar Xaki markada kayan miyan sai ki xuba mai a kasko in yyi xafi sai ki xuba kayan miyan ki dan soyasu Sai ki daka gyadar ki ki xuba ki juya
- 11
Sai kisa maggi d spices daman kin dafa kabewar ki kuma kin daka sai ki xuba ki juya
- 12
Sai ki xuba namanki ki juya kisa albasa d alayyahu
- 13
Sai ki barta ya karasa har tsawon minti 5
- 14
Shikkenan itama kin gama
- 15
Sai ki hada d alkubus dinki ki ci
- 16
😋😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Wainar semovita da miyar taushe
Maigida na yana son waina.ko da miyar koda kulikuli shi yasa nake qoqarin yinta a gidana Ummu Khausar Kitchen -
Wayna da miyar taushe
abincinmu na gargajiya karma da safe akwai Darin Karin kumallo #repyourstate. hadiza said lawan -
Masa ta semo
Masar semovita ga dadi ga saukinyi cikin mintuna kalilan zakiyi abunki ki gama ga dadi kuma Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Al kubus da miyar kabewa
Girki ne na gargajiya mai dadi ina yishi saboda iyalaina suna sonsa bilkisu Rabiu Ado -
-
-
-
-
Chocolate bread
Hhhmmm wannan brodin dadikan ba magana gashi kuma yana da laushi sosai#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
More Recipes
sharhai