Cinnamon rolls

Safmar kitchen
Safmar kitchen @safmar
Ramat Close U/Rimi

CINNAMON ROLLS ME SAUKI

Cinnamon rolls

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

CINNAMON ROLLS ME SAUKI

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
  1. Flour 2 cups
  2. Suger ¼ cup
  3. Yeast 1tsp
  4. Melted Butter 4tbs
  5. Warm Milk

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki samu kwano me kyau ki zuba Madaran ki me dumi sai ki zuba melted butter aciki da suger da yeast ki juyasu sosai sai kidan barshi kamar 5min zakiga yadan fara tashi sai ki zuba flour aciki sai ki juya sosai ki Kai Rana ki aje kamar minti 30 saiki dauko ki zuba flour akan board din da zaki murza kiyita kneeding har 15min,saiki yi rolling yayi 4 corner sai ki barbada suger sannan ki barbada cinnamon saiki nadeshi a hankali kamar tabarma kisamu zare kidinga sawa kina yankawa dashi har ki gama.

  2. 2

    Ga yadda zaki yi har ki nade

  3. 3

    Bayan shafa kwai sai baking

  4. 4

    Ga yadda zaki saka zare ki jashi zai yanka maki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes