Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki samu tunya mai tsabta sai kisa ruwa dai dai bukatarki sai kisa wankekken geronki Da sauran kayan kanshinki kirufe kibarshi harsai ya nuna
- 2
Kisamu roba kixuba garin geronki kisa yogot ki damashi sosai sai kijuye wannan tafashasshen ruwan geronki nan ki dama sosai anaso yaxama ruwa ruwa sai kisa siga sai sha shkan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10959107




sharhai