Taliyar yara mai attaruhu da kwai da kukumba
Fadima Bashir @cook_19057859
Taliyar yara mai attaruhu da kwai da kukumba
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta tare da jajjagen a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a zuba taliyar yara a gauraya sannan a rufe a har sai ta dahu sannan a sauke.
- 2
A sami faranti a zuba taliyar sai asa dafaffan kwai daga gefe a jera kukumba kuma
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10959465



sharhai (2)