Balla kwabo

mimieylurv @M64643
Yanada dadi ina matuqar sonshi tun muna yara mukesha...Yara suna sonshi don kamar Alawa yake
Balla kwabo
Yanada dadi ina matuqar sonshi tun muna yara mukesha...Yara suna sonshi don kamar Alawa yake
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki gyara gyadanki kimurje bawon kicire dattin
- 2
Saiki dakashi yaxama gari
- 3
Kidaura tukunya a wuta kikunna wuta low heat
- 4
Kixuba sugar kina juyawa har yanarke
- 5
Idan yadan fara ja saiki kawo garin gyadanki kina xubawa kina juyawa xaiyi brown saiki sauke
- 6
Ki shafa mai a tray saiki xubashi a ciki daya dan fara shan iska saiki sa wuqa ki tsaga shape da size dinda kkeso
- 7
Sai kibarshi yahuce sosai daganan xaiyi qarfi sai kuma sha
- 8
Asha dadi lafiya......
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10997383



sharhai