Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki samu kwakwa ki goge ta greater se ki rabata biyu rabi kisa a blender da ruwa ki niqa sosai se ki tace ki matse ruwan sosai ki ajiye gefe. Se ki jajjaga attarugu tafarnuwa da citta danya ki yanka albasa se kisa mai a tukunya ki sa albasa da thyme ki dan soya sama sama se ki juye jajjagen attarugu da su tafarnuwa ki soya se ki juye koren tattasai karas da koren wake kita soya wa idan sukai taushi se ki juye ruwan kwakwan nan a ciki kisa su maggi da gishiri da curry kadan.
- 2
Dama kin dafa shinkafar ki half done kse ki juye aciki se ki juye ragowar kwakwar ki ki barshi ya qarasa dahuwa wannan abincin akwai dadi matuqa iyalina sunyi santi sosai😋😋😋
- 3
Se na hadashi da farfesun kaza. Shi farfesun na wanke kazata se na nasa niqaqen kayan miya tafasashe nasa kadan se nasa bayleaf curry thyme girfa coriander da masoro se kisa ruwa da maggi da gishiri da mai kadan se kisa a wuta idan ya fara nuna se ki fere dan kali kisa a ciki se ki barshi ya qarasa 😋😋😋 iyalina sunji dadin abincinnan matuqa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
(Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambu
#TaliyaTaliya tana daya daga cikin abincin danakeso shiyasa bana gajiyawa da cinta kuma Ina sarrafata ta hanyoyi da dama zhalphart kitchen -
Biskin shinkafa da miyar kayan lambu
Munason abincin gargajiya sosai sabida yanada kayatarwa da dadinciRukys Kitchen
-
-
-
-
Namar kaza mai barkono
Hhmm wannan kazar tanada dadi sosai musanman idan kika sameta a lkacin buda baki ko sahur#1post1hope TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Tuwon shinkafa miyar wake
#omn Ida shinkafan tuwa ragowan Wanda nayi waina ne shine nace bari nayi da waken danake dashi,kuma haka nayi miyata babu nama babu kifi kuma yayi dadi sosai 😋😋😋 Khulsum Kitchen and More -
Dafa dukan shinkafa mai kayan lambu
Wannan dafa dukan tayi dadi sosai kuma gata da saukin dafawa TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
More Recipes
sharhai