Sinasir girki daga Amzee’s kitchen

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

#kitchenhuntchallenge inason Sinasir Sosai

Sinasir girki daga Amzee’s kitchen

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#kitchenhuntchallenge inason Sinasir Sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8 cupFarar shinkafa
  2. 2 tbspnYeast
  3. 1 cupSugar
  4. 1 cupMai
  5. Salt 1tspn
  6. Baking powder 1tspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaa jika shinkafa ta kwana dasafe sai a wanke abada a niko

  2. 2

    Sai azuba yeast da sugar da gishiri a juya sosai sai a rufe abarshi ya tashi kamar awa uku

  3. 3

    Bayan yatashi

  4. 4

    Sai a juya azuba baking powder indan yayi kauri sosai a karuwa idan kuma ruwa yayi sai asamu flour adan daureshi

  5. 5

    Shikenan sai adora pan a wuta asamu brush adinda dangwalar mai ana gogawa

  6. 6

    Idan yayi zafi sai azuba kullin sai arufe abarshi minti biyar za aga yayi bula bula sai a kwashe

  7. 7

    Shikenan angama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes