Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki wanke wakenki tas kisa attarugu,albasa da tattase ki markadashi sosai idan ya markadu sai kijuye a roba kisa maggi,mai,giahiri,curry ki kara ruwa ki damashi sosai sai ki kulla a Leda kijefa cikin tukunya ki dafashi
- 2
Ki yanka albasanki ki jajjaga attarugunki,tattasenki da tafarnuwanki sai kidaura mai akan wuta kadan idan yayi xafi sai kisa albasanki kidan soyashi kisa jajjagenki kisoyasu sai ki kawo kodanki kixuba kidan soyashi shima sai ki saka ruwa dan kadan kisaka su magginki da sauran kayan kanshinki kirufe shi na en mintuna shkann.aci dadi Lpia.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11001478




sharhai