Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade garin ki zuba kuka, sai kina zuba ruwan kanwa kina juyawa har sai ya hade, yayi dan ruwa ruwa kadan kar yakai na fanke ruwa
- 2
Ki daura ruwa a tukunya ya tafasa, ki wanke hannu sai ki fara jefa dan waken, zaki iya jefawa da cokali
- 3
In kin gama jefawa sai ki bari ya dahu in ya taso ki motsa dan kar ya zube, in ya hu sai ki kwashe ki zuba a roba mai ruwa aciki
- 4
In zaki zuba, sai ki tsame ki sa a kwano ki barbada yaji da yankankkun kayan miya, ki sa mai da maggi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11013351










sharhai