Salad

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Wannan girki yanada matuqar dadi ga qara lfy

Salad

Wannan girki yanada matuqar dadi ga qara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Latas
  3. Attarugu
  4. Tafarnuwa
  5. Masoro
  6. Maggi da gishiri
  7. Cocumber
  8. Kwai
  9. Karas
  10. Mai
  11. Albasa
  12. Salad dressing
  13. Olive oil
  14. Masoro kadan
  15. Maggi
  16. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan an yanka kaza za mu wanketa tas se kar mu yankata kawai kayanciki za mu cire se mu jajjaga attarugu albasa tafarnuwa muyi marinating kazan dashi da mangyada da maggi da gishiri da spices masu dadi

  2. 2

    Se mu barshi kaman na awa daya se musa mai a wuta ye zafi idan yayi zafi se musa kazan aciki mu soya

  3. 3

    Se mu yayyanka latas din mu mu wanke mu yanka albasa da cocumber mu goge karas mu dafa kwai. Se mu hada salad dressing da olive oil lemon tsami masoro se maggi shikenan salad din mu ya hadu. Wannan salad yana da dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes