Fried rice in chicken
Umarnin dafa abinci
- 1
Kayan aikina
- 2
Na dakko shinkafata ta xuba a tukunya nasa ruwan zafi na wanketa tas
- 3
Bayan na wanketa sena tsaneta a mataci sena xuba mata ruwan zafi na dorata a wuta na tsawon minti 10
- 4
Bayan minti 10 sena taceta sena xuba ruwa a tukunya nasa ruwan nama
- 5
Sena curry d magg d gishiri
- 6
Nasa attaruhu na rufe da yatafasa sena shinkafar.na rufeta ta dahu
- 7
Bayan ta dahu sena sauketa
- 8
Nasa mai a pan nasa albasa,d karas,da koren waken da koren tattasai
- 9
Senasa gishiri,da magg d kayan kamshi sena rufeta na minti goma shikenan sena xubata a cikin kazar dana soya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11040117




























sharhai (5)