Homemade chocolate

Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
Kaduna State, Nigeria.

😋😋😋

Homemade chocolate

Masu dafa abinci 10 suna shirin yin wannan

😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupsugar
  2. 1/2 cupcocoa powder
  3. 1 cupof powdered milk
  4. Pinch of salt
  5. 3 tbspof flour
  6. 3 cupsof water
  7. 3 tbspof butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada duka ingredients din a pan saiki zuba ruwa ki daura a low heat, sai kina juyawa zakiga yana kauri har yayi yanda kikeso saiki zuba butter ki juya da kyau.

  2. 2

    Ki sami rariya ki tace saboda gudaji saiki zuba a container. Wannan hadin zaki iya ajiyeshi a fridge har sati biyu ko fiye da haka ma.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes