CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Yogofruits
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Yogofruits ainihin hoton girkin

Yogofruits

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

Yana da matukar amfani a jikin dan adam,ga uwa uba dadi abun ba’a magana se wanda yasha

Yana da matukar amfani a jikin dan adam,ga uwa uba dadi abun ba’a magana se wanda yasha

Kara karantawa

Yogofruits

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

Yana da matukar amfani a jikin dan adam,ga uwa uba dadi abun ba’a magana se wanda yasha

Yana da matukar amfani a jikin dan adam,ga uwa uba dadi abun ba’a magana se wanda yasha

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • L&Z yoghurt
  • Kankana
  • Kwakwa
  • Apple(tufa)
  • Ayaba
  • Gwanda
  • Inibi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zak samu kayan marmarin ki ki yankasu kanana.

  2. 2

    Kwakwa kuma zaki iya gurzawa za kuma ki iya yankata kanana.

  3. 3

    Se ki kawo kayan marmarin ki ki debo ko wanne ki zuba a kofi ko a abun da zaki hada,amma kar ki cika kofin ya dan fi rabi kadan

    Yogofruitsmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Se ki zuba yoghurt din bayan kin gama sa kayan marmarin d kansa ze dinga sauka.

  5. 5

    Bayan y gma se ki dora inibin ki a karshe

    Yogofruitsmatakin girki5 hoto
    Yogofruitsmatakin girki5 hoto
    Yogofruitsmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Zaki iya sawa a fridge zaki kuma iya sha a haka😋

    Yogofruitsmatakin girki6 hoto
    Yogofruitsmatakin girki6 hoto
    Yogofruitsmatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
rannar November 22, 2019 22:17
sallari qts Kano

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Meat pie 3
  2. Cake mai kwakwa (coconut cake)
  3. Jollof din shinkafa,shredded beef sauce da potato salad
  4. Baked awara
  5. Spring rolls
  1. Cake
  2. Fried rice
  3. Spring rolls
  4. Fanke
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11071942
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close