Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki fere bayan plantain dinki ki yankata yanda kikeson shape dinta nidai na yanka tawa a tsaye
- 2
Saiki kawo gishiri ki zuba ki juyata
- 3
Saiki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki zubata ki soya sai tayi ja ki kwashe.
- 4
Saiki FASA kwai a bowl ki yanka albasa kisa maggi da Dan gishiri ki soya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11140988




sharhai