Awara da Miyan awara

Mss Leemah's Delicacies
Mss Leemah's Delicacies @Leemah

#Girkidayabishiyadaya a gaskiya inason awara sosai kuma Yan gd mu naso sosai

Awara da Miyan awara

Masu dafa abinci 9 suna shirin yin wannan

#Girkidayabishiyadaya a gaskiya inason awara sosai kuma Yan gd mu naso sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Waken suya
  2. Tsami
  3. Mai
  4. Maggie
  5. Kwai
  6. Tarugu
  7. Albasa
  8. Tattasai
  9. Abun Tata
  10. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara waken suya ki wanke kikai nika bayan anniko seki zuba masa ruwa ki tacesa

  2. 2

    Seki dorasa a kan wuta kirufesa rabi sekijika tsami a cofi isasshe daxarar yatafaso seki rinka zuba tsami kina sawa yana komawa awarar kisaka abin kwasa seki na kwashewa kixuba a abin tata ki matsasa sosai ki kulle seki Dora turmi ko abume nauyi akai ruwa ya tsotse duka

  3. 3

    Sekisake budewa kixuba markadaddin kayan miyarki da albasa ba'asaka Maggie dan inkina matse ruwan Maggi yanafita,

  4. 4

    Bayan ta dunkule duka seki bude ki yayyanka

  5. 5

    Seki Samu Maggie ki murmusa kixuba ruwa kadan kuma kifasa kwanki agefe shima kimai hadi sekina daukan warar kinasawa a ruwan Maggie kimayar na kwai kinasoyawa a mai hk harkigama

  6. 6

    Miyar kuma awarace na murmusa nasa acikin sauran kwan nasoyasa Shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes