Kayan aiki

  1. Kofi uku na flour
  2. 2 tbspnSugar
  3. 1 tbspnYeast
  4. Gishiri kadan
  5. Man suya
  6. Yankakken parsley ko Lawashin Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko a zuba flour a roba asa sugar, gishiri, yeast a kwaba a rufe abarta ta tashi

  2. 2

    Sai a dauko shi a murzashi yayi fadi sosai sai a zuba yankakken parsley

  3. 3

    Sai a nadeshi kamar tabarma a yanka

  4. 4

    Sai ana daukowa ana murzashi abarshi ya tashi sai a zuba mai kadan a kasko a gasashi

  5. 5

    Shikenan zaa iyaci da miya ko shayi ko da lemu

  6. 6

    Dadin ba'a magana

  7. 7
  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rahinerth Sheshe's Cuisine
rannar
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.
Tun ina yarinya na taso da kaunar girki da sarrafa Shi kuma mahaifiya ta tabani goyon baya ta hanyar koyamin
Kara karantawa

Similar Recipes