CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
(Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
(Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambu ainihin hoton girkin

(Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambu

zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
kano sater

#Taliya
Taliya tana daya daga cikin abincin danakeso shiyasa bana gajiyawa da cinta kuma Ina sarrafata ta hanyoyi da dama

#Taliya
Taliya tana daya daga cikin abincin danakeso shiyasa bana gajiyawa da cinta kuma Ina sarrafata ta hanyoyi da dama

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 1/2rabin leda taliya
  • 1/3nikakken nama
  • Mai
  • Albasa,attaruhu,
  • Karas,runner peas
  • Spices (curry,thyme,black pepper,corriender,cumin,bay leaf
  • Paprika
  • Soy sauce
  • Maggi da onga
  • Gishiri
  • Koren tattasai da jan tattasai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki zuba mai a tukunya ki karya taliya kanana ki zuba ki dinga juyawa har sai Yayi brown saiki tsane a colender

    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki1 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki1 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki1 hoto
  2. 2

    Na ga kayayyakinmu da zamuyi amfani dasu wajen sarrafa wannan taliya

    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki2 hoto
  3. 3

    Zaki zuba mai a tukunya saiki kawo nama ki zuba ki dinga juyawa kisa gishiri da curry,thyme,corriender,black pepper,bay leaf kita juyawa kina dagargaza naman saiki zuba albasa da attaruhu ki cigaba da soyawa har ya gama dagargajewa

    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki3 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki3 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki3 hoto
  4. 4

    Saiki kawo ruwa ki zuba dai dai, idan ya tafasa saiki zuba taliyar da kika soya kika tsane saiki juya

    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki4 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki4 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki4 hoto
  5. 5

    Saiki zuba karas da runner peas ki juya ki barshi dahu kamar minti uku 1/2 done sai zuba maggi da sauran spices din da soy sauce ki juya ki barshi ya karasa dahuwa

    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki5 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki5 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki5 hoto
  6. 6

    Saiki zuba koren tattasai da ja ki kashe wutar tururin zai dafamiki tattasai din

    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki6 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki6 hoto
  7. 7

    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki7 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki7 hoto
    (Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambumatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar December 09, 2019 15:52
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai (2)

sameerat aliyu
sameerat aliyu @cook_19678730
January 04, 2020 22:00
Masha Allah Allah kara basira
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Brown Spaghetti Taliya Kayan Lambu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Taliya da Miyar kwallon Kaza
  2. Taliyar Hausa da wake
  3. Cake (local baking)
  4. Gireba 2
  5. Pancake with salted caramel sauce
  1. Toasted cake
  2. Lemon lemon tsami
  3. Taliyar zogala
  4. Taliyar yan yara
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11173667
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close